caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naazi'aat, aya 2

Makka · tsarin saukarwa 81 · 79:2

وَٱلنَّٰشِطَٰتِ نَشْطًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa mãsu ɗibar rãyuka (na mũminai) da sauƙi a cikin nishãɗi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70