caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mursalaat, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 33 · 77:50

فَبِأَىِّ حَدِيثٍۭ بَعْدَهُۥ يُؤْمِنُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, da wane lãbãri (Littãfi), waninsa (Alƙur'ãni) zã su yi ĩmãni
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70