وَجَزَىٰهُم بِمَا صَبَرُوا۟ جَنَّةً وَحَرِيرًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Ya sãka musu sabõda haƙurin da suka yi, da Aljanna da tufãfin alharini.