caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qiyaama, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 31 · 75:10

يَقُولُ ٱلْإِنسَٰنُ يَوْمَئِذٍ أَيْنَ ٱلْمَفَرُّ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMutum zai ce a rãn nan "Ina wurin gudu?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70