caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muddaththir, aya 54

Makka · tsarin saukarwa 4 · 74:54

كَلَّآ إِنَّهُۥ تَذْكِرَةٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA'aha! Lalle ne, shi (Alƙur'ãni) tunãtarwa ce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70