caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muddaththir, aya 47

Makka · tsarin saukarwa 4 · 74:47

حَتَّىٰٓ أَتَىٰنَا ٱلْيَقِينُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Har gaskiya (wãto mutuwa) ta zo mana."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70