caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muddaththir, aya 18

Makka · tsarin saukarwa 4 · 74:18

إِنَّهُۥ فَكَّرَ وَقَدَّرَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, Shi, yã yi tunãni, kuma yã ƙaddara (abin da zai faɗã game da Alƙur'ãni)
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70