caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 2

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:2

قُمِ ٱلَّيْلَ إِلَّا قَلِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa tsayu domin yin salla a cikin dare (duka) fãce kaɗan.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70