caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Nooh, aya 3

Makka · tsarin saukarwa 71 · 71:3

أَنِ ٱعْبُدُوا۟ ٱللَّهَ وَٱتَّقُوهُ وَأَطِيعُونِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Cewa ku bauta wa Allah, ku ji tsõron Sa, kuma ku bĩ ni."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70