caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Nooh, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 71 · 71:17

وَٱللَّهُ أَنۢبَتَكُم مِّنَ ٱلْأَرْضِ نَبَاتًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma Allah Ya tsirar da ku daga ƙasa (kamar ganye) tsirarwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70