caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ma'aarij, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 79 · 70:24

وَٱلَّذِينَ فِىٓ أَمْوَٰلِهِمْ حَقٌّ مَّعْلُومٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma waɗanda a cikin dũkiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70