caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 91

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:91

فَأَخَذَتْهُمُ ٱلرَّجْفَةُ فَأَصْبَحُوا۟ فِى دَارِهِمْ جَٰثِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai tsãwa ta kãma su, sabõda haka suka wãyi gari, a cikin gidan su, sunã guggurfãne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70