caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 60

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:60

قَالَ ٱلْمَلَأُ مِن قَوْمِهِۦٓ إِنَّا لَنَرَىٰكَ فِى ضَلَٰلٍ مُّبِينٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMashawarta[1] daga mutãnensa suka ce: "Lalle ne mu, haƙĩƙa, Munã ganin ka a cikin ɓata bayyananniya."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70