caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 125

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:125

قَالُوٓا۟ إِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا مُنقَلِبُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Lalle ne mu, zuwa ga Ubangijinmu, mãsu jũyãwa ne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70