caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 108

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:108

وَنَزَعَ يَدَهُۥ فَإِذَا هِىَ بَيْضَآءُ لِلنَّٰظِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ya fizge hannun sa, sai ga shi fari ga mãsu dũbi!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70