caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Haaqqa, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 78 · 69:5

فَأَمَّا ثَمُودُ فَأُهْلِكُوا۟ بِٱلطَّاغِيَةِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, amma Samũdãwa to, an halakãsu da tsãwa mai tsanani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70