caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 40

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:40

سَلْهُمْ أَيُّهُم بِذَٰلِكَ زَعِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa tambaye su, wãne, a cikinsu, ke lãmuncewã ga sãmun wannan (hukuncin)?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70