caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 33

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:33

كَذَٰلِكَ ٱلْعَذَابُ وَلَعَذَابُ ٱلْـَٔاخِرَةِ أَكْبَرُ لَوْ كَانُوا۟ يَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiHaka dai azãbar[1] take, kuma lalle ne azãbar Lãhira ta fi girma, in da sun kasance zã su iya gãnẽwã.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70