caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-An'aam, aya 134

Makka · tsarin saukarwa 55 · 6:134

إِنَّ مَا تُوعَدُونَ لَـَٔاتٍ وَمَآ أَنتُم بِمُعْجِزِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne abin da ake yi muku wa'adi lalle mai zuwa ne kuma ba ku zama mãsu buwãya ba,
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70