caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-An'aam, aya 118

Makka · tsarin saukarwa 55 · 6:118

فَكُلُوا۟ مِمَّا ذُكِرَ ٱسْمُ ٱللَّهِ عَلَيْهِ إِن كُنتُم بِـَٔايَٰتِهِۦ مُؤْمِنِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka ku ci daga abin da aka ambaci sũnan Allah[1] kansa, idan kun kasance mãsu ĩmãni da ãyõyinSa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70