caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mujaadila, aya 15

Madina · tsarin saukarwa 105 · 58:15

أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُمْ عَذَابًا شَدِيدًا إِنَّهُمْ سَآءَ مَا كَانُوا۟ يَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Ya yi musu tattalin azãba mai tsanani. Lalle sũ abin da suka kasance sunã aikatãwa ya mũnana.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70