caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 57

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:57

نَحْنُ خَلَقْنَٰكُمْ فَلَوْلَا تُصَدِّقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMũ ne Muka halitta ku, to, don me bã zã ku gaskata ba?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70