caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 55

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:55

فِى مَقْعَدِ صِدْقٍ عِندَ مَلِيكٍ مُّقْتَدِرٍۭ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA cikin mazaunin gaskiya, wurin Mai ikon yi, Mai iya zartaswa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70