caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 40

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:40

وَلَقَدْ يَسَّرْنَا ٱلْقُرْءَانَ لِلذِّكْرِ فَهَلْ مِن مُّدَّكِرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur, ani dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70