وَلَقَدْ جَآءَهُم مِّنَ ٱلْأَنۢبَآءِ مَا فِيهِ مُزْدَجَرٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, abin da yake akwai tsãwatarwa a cikinsa na lãbãraiya zo musu.