caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 38

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:38

وَلَقَدْ صَبَّحَهُم بُكْرَةً عَذَابٌ مُّسْتَقِرٌّ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, haƙĩƙa, wata azãba matabbaciya tã wãye musu gari da yãƙi, tun da sãfe.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70