نِّعْمَةً مِّنْ عِندِنَا كَذَٰلِكَ نَجْزِى مَن شَكَرَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda wata ni'ima ta daga gare Mu. Kamar haka Muke sãka wa wanda ya gõde.