caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 26

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:26

سَيَعْلَمُونَ غَدًا مَّنِ ٱلْكَذَّابُ ٱلْأَشِرُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiZã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70