caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:10

فَدَعَا رَبَّهُۥٓ أَنِّى مَغْلُوبٌ فَٱنتَصِرْ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, ya kira Ubangijinsa (ya ce), "Lalle nĩ, an rinjãye ni, sai Ka yi taimako."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70