caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Najm, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 23 · 53:46

مِن نُّطْفَةٍ إِذَا تُمْنَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDaga wani ɗigon ruwa guda a lõkacin da ake jẽfa shi a cikin mahaifa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70