caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Najm, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 23 · 53:24

أَمْ لِلْإِنسَٰنِ مَا تَمَنَّىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKo (an fai cẽwa) mutum zai sãmi abin da yake gũri?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70