caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Najm, aya 21

Makka · tsarin saukarwa 23 · 53:21

أَلَكُمُ ٱلذَّكَرُ وَلَهُ ٱلْأُنثَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, kũ ne da ɗa namiji Shĩ (Allah) kuma da ɗiya mace?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70