caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Najm, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 23 · 53:11

مَا كَذَبَ ٱلْفُؤَادُ مَا رَأَىٰٓ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiZũciyar (Annabi) bata ƙaryata abin da ya gani ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70