إِنَّ عَذَابَ رَبِّكَ لَوَٰقِعٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle, azãbar Ubangijinka, haƙĩƙa, mai aukuwa ce.