caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tur, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 76 · 52:17

إِنَّ ٱلْمُتَّقِينَ فِى جَنَّٰتٍ وَنَعِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle, mãsu taƙawa, sunã a cikin gidãjen Aljanna da wata ni'ima.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70