caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Adh-Dhaariyat, aya 21

Makka · tsarin saukarwa 67 · 51:21

وَفِىٓ أَنفُسِكُمْ أَفَلَا تُبْصِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma a cikin rãyukanku (akwai ãyõyi). To, bã zã ku dũbã ba?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70