caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:10

وَٱلنَّخْلَ بَاسِقَٰتٍ لَّهَا طَلْعٌ نَّضِيدٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa itãcen dabĩno dõgãye, sunã da'ya'yan itãce gunda mãsu hauhawar jũna.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70