caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Fath, aya 19

Madina · tsarin saukarwa 111 · 48:19

وَمَغَانِمَ كَثِيرَةً يَأْخُذُونَهَا وَكَانَ ٱللَّهُ عَزِيزًا حَكِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa da zã su karɓo su. Kuma Allah Yã kasance Mabuwayi, Mai hikima.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70