caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ad-Dukhaan, aya 36

Makka · tsarin saukarwa 64 · 44:36

فَأْتُوا۟ بِـَٔابَآئِنَآ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Sai ku zo da ubanninmu, idan kun kasance mãsu gaskiya."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70