ثُمَّ تَوَلَّوْا۟ عَنْهُ وَقَالُوا۟ مُعَلَّمٌ مَّجْنُونٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan suka jũya baya daga gare shi, Kuma suka ce: "Wanda ake gayãwa[1] ne, mahaukaci."