فَٱرْتَقِبْ يَوْمَ تَأْتِى ٱلسَّمَآءُ بِدُخَانٍ مُّبِينٍ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, ka dakata rãnar da sama zã tã zo da hayãƙi bayyananne.