إِنَّ ٱلْمُجْرِمِينَ فِى عَذَابِ جَهَنَّمَ خَٰلِدُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle mãsu laifi madawwama ne a cikin azãbar Jahannama.