فَجَعَلْنَٰهُمْ سَلَفًا وَمَثَلًا لِّلْـَٔاخِرِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai Muka sanya su magabãta kuma abin misãli ga mutãnen ƙarshe.