فَلَمَّا جَآءَهُم بِـَٔايَٰتِنَآ إِذَا هُم مِّنْهَا يَضْحَكُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, a lõkacin da ya jẽ musu da ãyõyin Mu, sai gã su sunã yi musu dãriya.