caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 73

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:73

ثُمَّ قِيلَ لَهُمْ أَيْنَ مَا كُنتُمْ تُشْرِكُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan a ce musu, "Ina abin da kuka kasance kunã shirki da shi"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70