caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 63

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:63

كَذَٰلِكَ يُؤْفَكُ ٱلَّذِينَ كَانُوا۟ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ يَجْحَدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKamar haka ake karkatar da waɗanda suka kasance sunã jãyayya game da ãyõyin Allah.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70