caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:13

هُوَ ٱلَّذِى يُرِيكُمْ ءَايَٰتِهِۦ وَيُنَزِّلُ لَكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ رِزْقًا وَمَا يَتَذَكَّرُ إِلَّا مَن يُنِيبُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShĩ ne Wanda ke nũna muku ãyõyin Sa, kuma Ya saukar da arziki daga sama sabõda ku, kuma bãbu mai yin tunãni fãce mai mayar da al'amari ga Allah.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70