caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 87

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:87

ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ لَيَجْمَعَنَّكُمْ إِلَىٰ يَوْمِ ٱلْقِيَٰمَةِ لَا رَيْبَ فِيهِ وَمَنْ أَصْدَقُ مِنَ ٱللَّهِ حَدِيثًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah bãbu abin bautawa face Shi. Lalle ne haƙĩƙa Yana tãra[1] ku har zuwa ga Yinin ¡iyãma bãbu shakka a cikinsa. Kuma wãne ne mafi gaskiya daga Allah ga ãbãri.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70