caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 71

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:71

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ خُذُوا۟ حِذْرَكُمْ فَٱنفِرُوا۟ ثُبَاتٍ أَوِ ٱنفِرُوا۟ جَمِيعًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku riƙi shirinku[1] sa'an nan ku fitar da hari jama'a, jama'a ko ku fitar da yaƙi gaba ɗaya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70