caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 28

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:28

يُرِيدُ ٱللَّهُ أَن يُخَفِّفَ عَنكُمْ وَخُلِقَ ٱلْإِنسَٰنُ ضَعِيفًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Yana nufin Ya yi muku sauƙi, kuma an halitta mutum yana mai rauni.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70